[ { "title": "Ka saurari muryata a cikin alƙawarin amincinka", "body": "Marubucin zabura ya yi magana game da abin da ya na ce sai ka ce ita ne murya da ya na yin amfani don magana. AT: \"ka saurari abin da na ce saboda alƙawarin amincinka\" (Dubi: figs_metonymy|Metonymy)" }, { "title": "suna nesa da shari'arka", "body": "\"sun bata daga shari'arka\" ko \"ba su sa wani hankali ga shari'arka ba\" (UDB)" } ]