[ { "title": "wahala da azaba sun afko mani", "body": "Marubucin zabura ya yi magana game da wahala da azaba sai ka ce su mutane ne. AT: \"Na zama wanda an wahalar da wanda an ɓakantar rai\" ko \"jikina da zuciyana na shan wahala\" (Dubi: figs_personification)" } ]