[ { "title": "Ka tuna dani a rai", "body": "Jimla nan \"tunawa\" na nufi a tuna da wani abu. AT: \"tuna da ni\" (Dubi: figs_idiom)" }, { "title": "zaɓaɓɓun ka", "body": "Kalman \"zaɓaɓɓe\" na nufin da zaɓaɓɓun mutanen Yahweh\" AT: \"zaɓaɓɓun mutanenka\" (Dubi: figs_nominaladj)" }, { "title": "yi farinciki cikin murnar ... da ɗaukaka ", "body": "Waɗannan abubuwa da Dauda ya fada zaya yi, tare da \"ganin wadata na zaɓaɓɓunka.\" Za a iya kara kalmomin da aka rasa. AT: \"Zan yi farinciki cikin murnar ... kuma zan yi ɗaukaka\" (Dubi: figs_ellipsis)" }, { "title": "da ɗaukaka tare da gãdonka", "body": "A nan jimla \"gãdonka\" na nufin Isra'ilawa, waɗanda suke zaɓaɓɓun mutanen Yahweh. Anan \"ɗaukaka\" na nufi \"a yi alfahari game da\" wani abu; a cikin wannan hali suna yin alfahari game da Yahweh. AT: \"yi alfahari da girman ka da mutanenka\" (Dubi: figs_metonymy)" } ]