[ { "title": "har abada abadin", "body": "Wannan yana nufi da cewa kauna Yahweh yana cin gaba har abada. AT: \"zai ci gaba har abada\" (Dubi: figs_merism)" }, { "title": "Sun kiyaye alƙawarinsa sun kuma tuna su yi biyayya da dokokinsa", "body": "Wadannan jimla biyu suna da ma'ana mai kamar da. (Dubi: figs_parallelism)" }, { "title": "Yahweh ya kafa kursiyinsa a sammai", "body": "A nan mulkin Yahweh amasayi sarki na nufi da kamar yadda \"kursiyinsa.\" AT: \"Yahweh ya dauka kujeransa a cikin sammai inda yana mulki kamar sarki\" (UDB) (Dubi: figs_metonymy)" }, { "title": "masarautarsa kuma na mulkin kowa", "body": "Anan na nufan Yahweh da \"mulkinsa\" don ya jadada ƙarfin ikonsa amasayi sarki. AT: \"yana mulki\" (Dubi: figs_metonymy)" } ]