[ { "title": "Ka saurari kira na zuwa gare ka", "body": "Wannan kira ne na neman taimako. AT: \"Ku saurare ni kamar yadda nake kiranku\ndon neman taimako\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "nishe-nishena", "body": "ƙananan sauti waɗanda mutane suke yi da murya lokacin da suke wahala" }, { "title": "zan kawo rokona gare ka", "body": "\"Zan yi roƙo\" ko \"zan tambaye ku abin da nake buƙata\"" } ]