[ { "title": "zaku mutu ta hanyar", "body": "Wannan na iya nufin mutuwa a can, kafin mutum ya sami damar tafiya. AT: \"zaku\nmutu nan take\"" }, { "title": "fushinsa na ɗan lokaci", "body": "Ana maganar fushin sarki kamar wuta ce da zata iya ci. AT: \"lokacin da ya fusata\nba zato ba tsammani\" (Duba:figs_metaphor)" } ]