[ { "title": "Meyasa al'ummai suke shirin tayarwa", "body": "Wannan yana iya nufin cewa al'ummai suna ta hayaniya da hayaniya." }, { "title": "don me mutane ke ƙulla shawarwarin banza", "body": "Wadannan kila makirci ne ga Allah da kuma mutanensa." }, { "title": "Bari mu tsaga karkiyar da suka ɗora a kanmu, kuma mu jefar da sarƙoƙinsu", "body": "Mutanen wasu ƙasashe suna magana game da Yahweh da mulkin Almasihu a kansu kamar dai ƙuƙumma da sarƙoƙi ne. AT: \"Ya kamata mu 'yantar da kanmu daga ikonsu; kada\nmu sake su sake mulkarmu\" (Duba: figs_metaphor)" } ]