[ { "title": "Kamin a wahalshe ni", "body": "Wannan za'a iya bayyyana ta cikin fom na aiki. AT: \"Kamin ka wahalshe ni\" ko \"Kamin ka hukunta ni\" Kamin a wahalshe ni\" (Dubi: figs_activepassive)" }, { "title": "na bijire", "body": "Rashin biyayyan ga Allah an magana game da ita sai ka ce mutum ne da ya yi tafiya akan hanyar da ba dadai ba. AT: \"na yi maka rashin biyayya\" (Dubi: figs_metaphor)" }, { "title": "ina kula da maganarka", "body": "Anan \"magana\" na gabatad da dokokin. AT: \"Ina biyayya da dokokinka\" (Dubi: figs_metonymy)" } ]