[ { "title": "QOPH", "body": "Wannan shine sunan baki haruffan Hebraniyawa na goma sha tara. Cikin harshe Hebraniyawa, kowane layi na ayoyin 145-152 ta fara da wannan harafi." }, { "title": "da dukkan zuciyata", "body": "Marubucin zabura ya yi magana game da dukkan kasancewarsa sai ka ce ita ne zuciyarsa kadai. AT: \"gaba daya\" (Dubi: figs_synecdoche)" }, { "title": "dokokinka na alƙawari", "body": "Sauran mai yiwuwa ma'ana sune \"shaidar\" ko \"dokokin.\" Duba yadda ka fassara wannan a 78:5." } ]