[ { "title": "maganar da zata hallaka waɗansu", "body": "A nan ana magana da kalmomin da ke cutar da wasu kamar dabbobi ne da ke cinye mutane.\nAT: \"kalmomin da ke cutar da wasu\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "ya tumɓuke ka daga ƙasar masu rai", "body": "Ana maganar rayuwa a duniya kamar mutane suna da shuke-shuke masu tushe a cikin ƙasa.\nAna maganar Allah kashe wani kamar tono tushen tsire-tsire da fitar da shi daga cikin ƙasa.\nAT: \"zai fitar da ku daga ƙasar masu rai\" ko \"Zai kashe ku don haka ba za ku ƙara\nkasancewa tare da masu rai a duniya ba\" (Duba: figs_metaphor)" } ]