[ { "title": "Hadayu na Allah", "body": "\"Hadayu da ke faranta wa Allah rai\"" }, { "title": "zuciya mai tuba da kuma tawali'u", "body": "Kasancewa da tawali'u da nadama ga zunubin mutum ana magana ne akan samun karyayyar\nzuciya da nadama. Zuciya tana wakiltar motsin rai da so. AT: \"baƙin ciki da\ntawali'u\" ko \"mutumin da ya yi nadama don zunubinsa da tawali'unsa\" (Duba: figs_synecdoche)" }, { "title": "ka sake gina garun Yerusalem", "body": "Bangon birni yana kiyaye birni da mutanen da ke ciki. Mai iya yiwuwa su ne 1) \"ba\nmu damar sake gina ganuwar Yerusalem\" ko 2) \"kare Yerusalem da ƙarfafa ta\" (Duba: figs_metonymy)" } ]