[ { "title": "Sammai zasu yi shelar", "body": "Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) marubucin ya yi amfani da kalmar \"sammai\" don yin nuni ga\nmala'ikun da ke zaune a wurin ko kuma 2) marubucin ya yi maganar \"sammai\" kamar dai su\nmutane ne da suka yi shaidar adalcin Allah. (Duba: figs_metonymy da figs_personification)" } ]