[ { "title": "Tsaunin Sihiyona yi murna", "body": "Marubucin yayi magana akan Tsaunin Sihiyona kamar dai mutum ne wanda zai iya murna.\nYankin yana nufin mutanen da ke zaune a Yerusalem. AT: \"Bari waɗanda ke\nzaune a Tsaunin Sihiyona su yi murna\" (Duba: figs_personification da figs_metonymy)" }, { "title": "bari 'ya'ya mata na Yahuda su yi farinciki", "body": "Marubucin ya yi maganar biranen Yahuda kamar ’ya’yan Yahuda ne. Jumlar tana nufin mutanen da suke zaune a waɗancan garuruwan. AT: \"bari mutanen da ke zaune a cikin\nbiranen Yahuda su yi murna\" (Duba: figs_metaphor da figs_metonymy)" } ]