[ { "title": "gama garkuwoyin duniya na Allah ne", "body": "Mai yiwuwa ma'anoni su ne cewa \"garkuwa\" 1) tana nufin kayan yaƙi. AT: \"Allah\nyana da iko fiye da makaman dukkan sarakuna a duniya\" ko 2) yana nufin shuwagabannin\nal'ummomin da ake magana akansu kamar garkuwa masu kare al'ummominsu. AT: \"Sarakunan duniya suna ƙarƙashin Allah\" (Duba: figs_metaphor)" } ]