[ { "title": "Ku tafa hannuwanku", "body": "Tafada hannu yana hade da biki. AT \"Tafada hannuwanku cikin murna\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "ku yi sowa ga Allah da muryar nasara", "body": "\"ku yi ihu ga Allah da muryoyi masu daɗi.\" Anan kalmar \"nasara\" na nuni ga farincikin da ke tattare da cin nasara." } ]