[ { "title": "ki mance da mutanenki", "body": "Marubucin yayi magana game da sarauniyar da baya bin imani da al'adun mutanen garinsu\nkamar tana manta su. AT: \"kada ku bi al'adun mutanenku\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "gidan mahaifinki", "body": "Anan kalmar \"gida\" tana nufin dangi. AT: \"danginku\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "Ta haka sarkin zai yi marmarin kyanki", "body": "Wannan hanya ce mai ladabi da za a ce sarki zai so ya kwana da sarauniya a matsayin\nmatarsa. (Duba: figs_euphemism)" } ]