[ { "title": "kunyar fuskata ta rufe ni", "body": "Marubucin yayi maganar kunyarsa kamar wani abu ne ya lullubeshi kamar bargo zai lullubeshi. AT: \"Kunyar fuskata ta mamaye ni\" (Duba: metaphor)" }, { "title": "saboda muryar wanda ke tsautarwa da zage-zage", "body": "A nan kalmomin \"muryar\" suna wakiltar mutumin da yake zaginsa. AT: \"saboda\nabin da mutumin ya fada wanda ya tsawata min kuma ya zageni\" (Duba: figs_metonymy)" } ]