[ { "title": "Ka maida mu kamar tumakin da aka ƙaddara don abinci", "body": "Marubucin ya kwatanta Isra’ilawa da tumakin da mutane ke yanka kuma suke ci. Kamar yadda tumaki ba su da ƙarfi a gaban waɗanda suka kashe su, haka Isra'ilawa ba su da ƙarfi a gaban\nmaƙiyansu. Ana iya fassara wannan ta hanyar aiki. AT: \"Kun ba wa magabtanmu\ndamar su kashe mu kamar yadda za su yanka tunkiya su cinye ta\" (Duba: figs_activepassive da figs_simile)" }, { "title": "ka warwatsar da mu cikin al'ummai", "body": "\"ya sa muka zauna a kasashe da yawa\"" } ]