[ { "title": "Mun ji da kunnuwanmu, Allah", "body": "Kalmar \"kunnuwa\" tana ƙara girmamawa ga maganar da suka ji kuma suka fahimci abubuwan da marubucin yake shirin bayyanawa. Marubucin yayi wannan bayani ga Allah. AT: \"Allah, mun ji sarai\" (Duba: figs_idiom)" }, { "title": "Ka kore al'ummai da hannunka", "body": "\"Kun tilasta wa mutane daga wasu al'ummomin ficewa\"" }, { "title": "ka dasa mutanenmu", "body": "Marubucin yayi maganar Allah yasa Isra’ilawa su zauna a cikin ƙasa kamar yana dasa su ne a\ncikin ƙasa kamar itaciya. AT: \"kun sa mutanenmu suka zauna a can\" (Duba: figs_metaphor)" } ]