[ { "title": "Me yasa kake rusuna a ƙasa, raina? Me yasa kake damuwa can ciki?", "body": "Marubucin ya ambaci yanayinsa kamar “ruhunsa,” wanda yake wakiltar kansa. Yana yin waɗannan tambayoyin don tsawata wa kansa. Duba yadda kuka fassara wannan a cikin Zabura 42: 5. AT: \"Bai kamata a sunkuyar da ni ƙasa ba, Ba zan damu ba\" (Duba: figs_rquestion da figs_synecdoche)" } ]