[ { "title": "Ka nuna mani ina kurkusa da matuwa", "body": "\"Nuna min yadda rayuwata ta taƙaice\" ko \"Nuna min yadda kwanan nan zan mutu\"" }, { "title": "Duba, kã maida kwanakina kamar tsawon hannuna", "body": "Marubucin yayi maganar rayuwarsa idan za'a iya auna shi da fadin hannunsa. AT:\n\"kawai a ɗan gajeren lokaci\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "Hakika kowanne mutum lumfashi ɗaya ne", "body": "Rayuwa takaitacciya ce, kuma mai zabura yayi magana akanta anan kamar dai tsawon lokacin da mutum zai ɗauka yana numfashi ɗaya. AT: \"Lokacin da mutane suke rayuwa\ngajere ne kamar numfashin mutum ɗaya\" (Duba: figs_metaphor)" } ]