[ { "title": "da buƙatar zuciyata", "body": "Anan \"zuciyata\" tana nufin marubuci. Zai iya zama taimako a bayyana cewa marubucin yana son ƙoshin lafiya. AT: \"Babban burina\" ko kuma \"Ina so ku warkar da ni\" (Duba: figs_synecdoche da figs_explicit)" }, { "title": "gunagunina basa ɓoyu ba daga gare ka", "body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Kuna iya ganin duk nishin da nake\nyi na baƙin ciki\" (Duba: figs_activepassive)" } ]