[ { "title": "Gama kibiyoyinka suna sukana", "body": "An yi magana game da tsananin azabar Yahweh ga marubuci kamar dai Yahweh ya harba\nkibiyoyi a cikin marubucin. AT: \"Hukuncinku yana da zafi kamar kun harba kibiya a\nwurina\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "hannunka na matse ni har ƙasa", "body": "An yi magana akan horon Yahweh akan marubuci kamar dai Yahweh na fasa marubucin da hannunsa. Anan, \"hannu\" yana nufin ikon Yahweh. AT: \"ikonka ya buge ni\" (Duba: figs_metaphor da figs_metonymy)" } ]