[ { "title": "Waɗanda Allah ya sawa albarka", "body": "Wannan nau'ikan daidaituwa ne na daidaici. Wadanda Allah yabasu akasin wadanda Allah ya tsine musu. (Duba: figs_activepassive)" }, { "title": "waɗanda ya la'anta zasu", "body": "Ana iya bayyana wannan azaman mai aiki. AT: \"Waɗanda Allah ya yi wa albarka\"\n(Duba: figs_activepassive)" }, { "title": "Ta wurin Yahweh ne hanyoyin mutum ke kafuwa", "body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Yahweh shine ya taimaka wa\nmutum ya sami nasara\" (Duba: figs_activepassive)" }, { "title": "Ko da ya ke yana tuntuɓe, ba zai faɗi ba", "body": "Anan “tuntuɓe” da “faɗuwa” suna nuni ne ga yadda mutumin ya aikata a mawuyacin lokaci.\nAT: \"Duk da cewa yana da mawuyacin lokaci, ba zai gaza ba gaba ɗaya\" (Duba: figs_metaphor)" } ]