[ { "title": "Gara ƙanƙanen abin da mutumin kirki ya ke da shi da yawan abubuwan mugayen mutane", "body": "\"Ya fi kyau mu zama matalauta kuma adalai da zama mugaye tare da dukiya mai yawa\"" }, { "title": "Gama za a ƙarɓe ƙarfin mugayen mutane", "body": "Anan “makami” suna wakiltar ƙarfin mugaye. Karya hannayensu yana wakiltar karɓar ikonsu.\nAna iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Gama Yahweh zai cire ƙarfin\nazzaluman mutane\" (Duba: figs_metonymy da figs_abstractnouns)" } ]