[ { "title": "Yahweh na zaman sarki", "body": "Wannan yana nufin cewa Yahweh yana mulki. AT: \"Yahweh yana mulki\" ko\n\"Yahweh sarki ne\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "a bisa ruwa mai ambaliya", "body": "A nan “ambaliya” tana nufin ruwan da ya rufe duniya." } ]