[ { "title": "Damuwoyin zuciyata sun yawaita", "body": "Anan “zuciya” tana wakiltar motsin mutum. AT: \"Na kara shiga damuwa\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "ka tsamo ni daga nawayata", "body": "\"Ka fitar da ni daga wahalata.\" Wannan yana magana ne game da damuwa kamar dai wuri ne da za'a fito da mutum daga ciki. AT: \"Ka cece ni daga wahalata\" ko \"sauƙaƙa min\nwahalata\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "suna ƙina da ƙiyayya mai zafi", "body": "\"sun ƙi ni da ƙiyayya\" ko \"sun ƙi ni sosai\"" } ]