[ { "title": "Ya maido da raina", "body": "Wannan yana nufin Allah yana sanya mutum mai rauni da gajiya ya zama mai ƙarfi ya sake\nhutawa." }, { "title": "yana bishe ni ta tafarku madaidaita", "body": "Nuna wa mutum yadda zai rayu a hanyar da za ta faranta wa Allah rai ana maganarsa kamar\nmakiyayi ne da ke nuna tunkiya madaidaiciyar hanyar da za ta bi. AT: \"Ya nuna\nmin yadda ake rayuwa dai-dai\" (Duba: figs_metaphor)" } ]