[ { "title": "Sammai na bayyana É—aukakar Allah", "body": "An bayyana sammai kamar mutane ne. AT: \"Sammai suna nuna\" ko \"Sammai\nsuna kama da yadda suke ayyanawa\"" }, { "title": "sararin sama kuma na bayyana ayyukan hannunsa", "body": "An bayyana sararin samaniya kamar dai su malami ne. AT: \"Sammai suna nuna\nmana aikin Allah\" (Duba: figs_personification)" }, { "title": "Babu magana ko kalma da aka furta; ba a ji amonsu ba", "body": "Wadannan kalmomin suna bayyana a fili cewa ayoyi biyun farko kwatanci ne. AT:\n\"Babu ainihin magana ko kalmomin magana; babu wanda ya ji ainihin murya da kunnuwansa\"" } ]