[ { "title": "Ni 'yantacce ne", "body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Allah ya 'yanta ni\" (Duba: figs_activepassive)" }, { "title": "ka ɗaukaka ni sama", "body": "Ana magana game da kariyar Yahweh ga marubuci kamar ya ɗaga marubucin sama don haka maƙiyansa ba za su iya zuwa gare shi don cutar da shi ba. AT: \"kun sanya ni a cikin aminci wuri sama\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "waɗanda suka taso suna gãba da ni", "body": "\"wanene ya kawo min hari\" ko \"wanene ya yi min tawaye\"" } ]