[ { "title": "Na buga su", "body": "\"Na murkushe su\" ko \"Na farfasa su gunduwa gunduwa\"" }, { "title": "sun faɗi a ƙarƙashin ƙafafuna", "body": "Wannan karin magana yana nufin mai Zabura ya ci abokan gabansa. AT: \"Na ci\nsu duka\" (Duba: figs_idiom)" }, { "title": "waɗanda ke gãba da ni a ƙarƙashina", "body": "Anan mai Zabura yayi maganar kayen abokan gaba kamar yana tsaye akansu. AT: \"kun kayar dani saboda ni\" (Duba: figs_idiom)" } ]