[ { "title": "Kai ka bani garguwar cetona", "body": "Anan marubucin yayi maganar kariyar Allah kamar garkuwa ce. Cikakken sunan \"ceto\" ana iya bayyana shi da kalmar \"ajiye.\" AT: \"kariyarka kuma ka cece ni\" (Duba: figs_metaphor da figs_abstractnouns)" }, { "title": "Kayi mani buɗaɗɗen wuri don ƙafafuwana suna ƙarƙashina", "body": "Marubucin yayi magana game da amincin da Allah ya tanadar masa kamar wani wuri ne mai\nfadi da zai tsaya. Anan \"ƙafafuna\" suna wakiltar mutumin. AT: \"wuri ne mai\naminci gareni\" (Duba: figs_metaphor da figs_synecdoche)" }, { "title": "saboda kada santsi ya ɗauke ƙafafuwana", "body": "Anan \"ƙafafuna\" yana nufin mutum. Marubucin ya yi maganar amincin kariyar Allah kamar yana tsaye ne a wurin da ba zai zame ba ko ya faɗi. AT: \"Ban zame ba\" ko \"Ina\ncikin aiki sosai\" (Duba: figs_synecdoche da figs_metaphor)" } ]