[ { "title": "amma ka kan ƙasƙantar da masu girmankai", "body": "Wannan salon magana yana nufin waɗanda ke da girman kai. AT: \"waɗanda ke\nalfahari\" (Duba: figs_idiom)" }, { "title": "Domin ka bada haske ga fitilata; Yahweh Allahna ka haskaka duhuna", "body": "Marubucin yayi maganar kasancewar Yahweh kamar haske ne. Wadannan jimlolin suna da\nma'ana iri daya. (Duba: figs_metaphor da figs_parallelism)" }, { "title": "Gama ta wurinka zan iya tserewa maƙiyana", "body": "\"Domin da taimakonku zan iya tsallake kowace matsala\"" } ]