[ { "title": "Yahweh ya yi tsawa a cikin sammai", "body": "Muryar Yahweh ta yi kama da tsawa. (Duba: figs_simile)" }, { "title": "Ya harba kibansa, ya warwatsar da magabtansa", "body": "Duk waɗannan sassan suna da ma'ana iri ɗaya. (Duba: figs_parallelism)" }, { "title": "warwatsar da su", "body": "\"ka aike su ta hanyoyi daban-daban\"" } ]