[ { "title": "A cikin ƙuncina", "body": "\"A cikin babban buƙata ta\" ko \"A cikin yanke kauna\"" }, { "title": "kirana na neman taimako ya kai gare shi", "body": "Anan Dauda yayi magana game da \"kiran taimako\" kamar dai mutum ne wanda zai iya zuwa gaban Yahweh. AT: \"Na yi masa addu'a\" (Duba: figs_personification)" }, { "title": "ya shiga har cikin kunnuwansa", "body": "Anan Dauda yayi magana game da yadda Yahweh ya ji kukansa na neman taimako. An\nmaimaita ra'ayin don girmamawa. AT: \"ya ji roko na\" (Duba: figs_parallelism)" } ]