[ { "title": "sa'ad da ya rera wa Yahweh maganganun wannan waƙa", "body": "\"ya rera wannan waƙar ga Yahweh\"" }, { "title": "a ranar da Yahweh ya kuɓutar da", "body": "\"bayan da Yahweh ya cece shi\"" }, { "title": "daga hannun Saul", "body": "Anan \"hannu\" yana nufin ikon Saul. AT: \"daga ikon Saul\" (Duba: figs_metonymy)" } ]