[ { "title": "Wanda baya ɓatanci da harshensa", "body": "A nan \"harshe\" yana wakiltar abin da mutum ya faɗa. Kalmar \"ya\"tana nufin \"mutum mai\ntsaurin kai\" (Zabura 15: 2). AT: \"Ba ya tsegunta wa mutane maganarsa\" ko \"Ba ya faɗin mugunta game da mutanen da ba su da laifi\" (Duba: figs_metonymy)" } ]