[ { "title": "Mahadin Zance:", "body": "Marubucin ya umurce dukkan mutane su yabe Yahweh." }, { "title": "dukkan al'ummai", "body": "Kalma \"al'ummai\" na gabatad da mutane wanda ke zaune cikin waÉ—ancan al'ummai. AT: \"mutane na kowane al'umma\" (Dubi: figs_metonymy)" }, { "title": "samari da 'yan mata, dattawa da yara, ", "body": "Marubucin ya yi amfani cikin kashi biyu, daya na labarta da jinsi kuma dayan na labarta da shekaru, don gabatad da kowane mutum. (Dubi: figs_merism)" } ]