[ { "title": "Bari su yabi sunan Yahweh", "body": "A nan kalma \"suna\" na gabatad da Yahweh da kansa. AT: \"Bari su yabe Yahweh\" (Dubi: figs_metonymy)" }, { "title": "sai aka hallicesu", "body": "Wannan za'a iya bayyana ta cikin fom mai ƙuzari. AT: \"ya hallicesu\" (Dubi: figs_activepassive)" }, { "title": "ya zartar da doka da bazata taɓa canzawa ba", "body": "Zai yiwuwa ma'ana sune 1) \"ya ba da doka wanda dauwamamme ne\" ko 2) \"ya ba da doka wanda ba zasu yi rashin biyayya ba.\"" }, { "title": "zartar", "body": "\"ya ba,\" kamar wani sarki bayarwa\"" } ]