[ { "title": "Ka tuna", "body": "\"Tuna da\" ko \"yi tunani game da\"" }, { "title": "Ka tuna, Yahweh, abin da Idomawa suka yi", "body": "A nan tunawa da abin da Idomawa suka yi na gabatad da horon su domin abin da suka yi. AT: \"Horon Idomawa, Yahweh, domin abin da suka yi\" (Dubi: figs_metonymy)" }, { "title": "ranar da Yerusalem ta faɗi", "body": "Yerusalem ta kasance an kama ta wurin rundunar soja maƙiyan an yi magana game akan sai ka ce ta faɗi. Wanda ya kama Yerusalem zai iya bayyana ta a fili. AT: \"ranar da a kama Yerusalem\" ko \"ranar da rundunar soja Babilawa suka shiga cikin Yerusalem\" (Dubi: figs_metaphor)" } ]