[ { "title": "Idan na ƙyale tunawa dake, Yerusalem", "body": "Marubuci yana magana sai ka ce Yerusalem yana jin sa. AT: \"Idan na yi sai ka ce bana tunawa da kai Yerusalem\" ko \"Idan na yi kokarin in manta da kai, Yerusalem\" (Dubi: figs_personification da figs_apostrophe)" }, { "title": " hannun damana", "body": " hannun da mafin yawa mutane na amfani mafin sau da yawa" } ]