[ { "title": "Zan naɗa ɗaya daga cikin zuriyarka in sa shi bisa gadon sarautarka", "body": "An yi magana game da sa zuriyar sarkin ya zama sarki a wurin sa kamar naɗi shi bisa gadon sarautar sarkin. AT: \"Zan sa daya daga zuriyarka ya yi mulki Isra'ila a wurinka\" (Dubi: figs_metaphor)" }, { "title": "zauna a gadon sarautarka", "body": "An yi magana game da yin mulki kamar sarki kamar zama bisa gadon sarautar. AT: \"mulki kamar sarki\" (Dubi: figs_metaphor)" }, { "title": "'ya'yanka", "body": "A nan \"'ya'yanka\" na gabatad da zuriyar Dauda cewa zai zama sarki. AT: \"zuriyarka\" (Dubi: figs_synecdoche)" } ]