[ { "title": "Muhimmin Bayyani:", "body": "Ana samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)" }, { "title": "Waƙar takawa sama", "body": "Mai yiwuwa ma'ana sune 1) \"Waƙar mutane sun rera yayin da suna tafiya zuwa Yerusalem domin biki\" ko 2) \"Waƙar mutane sun rera yayin da suna tafiya a sama da matakai cikin haikalin\" ko 3) Waƙar wanda kalmomin suna nan kamar matakai.\" Duba yadda ka fassara wannan cikin 120:1." }, { "title": "Masu huɗa suna huɗa bisa bayana", "body": "Sara daga bulala da suke magana game da ita kamar yadda garma na mutum mai garma. Manomi ya huɗa mai zurfi layi cikin sauran. AT: \"Abokan gaba na sun yanka ni da zurfin kwarai bisa bayana\" (Dubi: figs_metaphor)" }, { "title": "sunyi kuyyoyinsu da tsawo", "body": "Wannan shine ci gaba na yin huɗa karin magana. \"Kuyyoyin\" layi ne da manomi ya ke huɗa. AT: \"sunyi yanka da tsawo\" (Dubi: figs_metaphor)" } ]