[ { "title": "Zai sha daga rafin bakin hanya", "body": "Sarkin ya tsaya a taikace kawai domin ya sha kuma sa'an nan ya cigaba da bi maƙiyansa. AT: \"Kamar yadda yana bi maƙiyansa, zai tsaya kawai don ya sha da sauri daga rafin\" (Dubi: figs_explicit)" }, { "title": "rafin", "body": "Wannan na nufi da zai sha ruwa daga rafin. Rafin ƙarami korama ne. AT: \"zai sha ruwa daga rafin\" (Dubi: figs_synecdoche)" }, { "title": " zai ɗaga kansa", "body": "Zai yiwu ma'ana su ne 1) sarkin ya ɗaga kansa a sama ko 2) Yahweh ya ɗaga kan sarkin da sama." }, { "title": "zai ɗaga kansa sama bayan nasara", "body": "Mutane su kan su sa'ad da suna nasara, amincewa, da kuma farinciki. AT: \"zai da amincewa ɗaga kansa bayan nasara\" ko \"zai zama da nasara\" (Dubi: figs_idiom)" } ]