[ { "title": "Muhimmin Bayyani:", "body": "Ana samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)" }, { "title": "Zabura ta Dauda", "body": "Zai yiwu ma'ana sune 1) Dauda ne ya rubuta zabura ko 2) zaburan game da Dauda ko 3) zabura ta na cikin salo zaburan Dauda. " }, { "title": "Ka zauna hannun damana", "body": "Jimla \"hannun damana\" na nufin da wurin ɗaukaka. AT: \"Ka zauna a wurin ɗaukaka wanda ina da shi domin ka\" (Dubi: figs_idiom)" }, { "title": "maida maƙiyanka abin takawar ka", "body": "A nan Dauda na bayyana Yahweh yana sakawa abokan gaba maigidansa a karkashin ikonsa da mulki kamar sa su a karkashin kafansa kamar da karkashin sawaye. AT: \"sa maƙiyanka a karkashin ikonka\" (Dubi: figs_metaphor)" } ]