[ { "title": "tashin hankali", "body": "\"cutar da wasu\"" }, { "title": "Yana ruwan garwashin wuta da ƙibiritu a kan mugaye; iska zata kone rabonsu daga finjilinsa", "body": "An bayyana azabar Allah kamar tana ƙone garwashin wuta da kibiritu daga dutsen mai fitad da wuta. AT: \"Yana azabtar da mugaye; ba za a sami sauƙi a kansu ba!\" (Duba: figs_metaphor)" } ]