[ { "title": "cike da ", "body": "\"ta cika maƙil\"" }, { "title": "marasa ƙidayuwa", "body": "\"Abin da ba za a iya kirgawa ba\"" }, { "title": "manya da ƙananan", "body": "Wannan na nufi halitun dukkan girma dabam. (Dubi: figs_merism)" }, { "title": "Jiragen ruwa sukan je can", "body": "\"Jiragen ruwa sukan yi tafiya a kan tẽku\"" } ]