[ { "title": "ta cika maƙil da ayyukanka", "body": "A nan Dauda ya bayyana adadin abubuwan da Yahweh ya halita sai ka ce su dã ruwa ne da ta cika maƙil daga ganga. AT: \"an cika ta da aikinka!\" (Dubi: figs_metaphor)" } ]