[ { "title": " lokuta", "body": "Wannan kalma na nufi yanayin iska dabam dabam da ke canje-canje a cikin shekara. waɗansu wurare na damina kuma da rani, yayin da wasu na lokacin bazara, zafi, faɗuwa ko ruwa, da sanyi." }, { "title": "rana kuma ta san ", "body": "A nan Dauda ya bayyana rana sai ka ce ta san lokacin rana ta yau. AT: \"ya yi rana ta faɗi a lokacin ta\" (Dubi: figs_personification)" }, { "title": "Ka yi", "body": "\"Yahweh, ka yi.\" Anan mawallafa sun canza daga yin magana game da Yahweh da yin magana da shi." } ]