[ { "title": "Itatuwan Yahweh suna samun ruwa", "body": "Ana iya bayyana wannan a cikinfom na aiki. AT: \"Yahweh na yin yalwa tanadi na ruwan sama domin itatuwansa\" (Dubi: figs_activepassive)" }, { "title": "A can tsuntsaye ke yin sheƙunansu", "body": "Suna yi sheƙunansu cikin itatuwan sidar. Ana iya bayyana wannan sarai. AT: \"Tsuntsaye sun yi sheƙunansu cikin itatuwan sidar\" (Dubi: figs_explicit)" }, { "title": "shamuwa ... rimaye", "body": "Wannan iri tsuntsu ce. AT: \"tsuntsu\" ... Rimaya ƙarami dabba ne da ke kamar da dabba mai gurgurawa. AT: \"wata irin dabba ta su ta Turai na dutse\" " } ]